Nii Amaa Ollennu

Nii Amaa Ollennu
Shugaban kasar Ghana

7 ga Augusta, 1970 - 31 ga Augusta, 1970
Akwasi Afrifa - Edward Akufo-Addo (en) Fassara
Member of the Parliament of Ghana (en) Fassara


Justice of the Supreme Court of Ghana (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Accra, 21 Mayu 1906
ƙasa Ghana
Mutuwa 22 Disamba 1986
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta Salem School, Osu (en) Fassara
Kwalejin Ilimi ta Presbyterian, Akropong
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai shari'a, Lauya, ɗan siyasa da shugaba
Imani
Jam'iyar siyasa Alliance of Independent Social Democrats (en) Fassara

Raphael Nii Amaa Ollennu, (21 ga Mayu 1906 - 22 Disamban shekarar 1986) ya kasance masanin shari’a da alkali wanda ya zama Alkalin Kotun Koli na Ghana daga 1962 zuwa 1966, mukaddashin Shugaban Ghana a Jamhuriya ta Biyu daga 7 ga watan Agusta 1970 zuwa 31 ga Agustan shekara ta 1970 da Shugaban Majalisar Ghana na daga 1969 zuwa 1972.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne